ha_tn/2sa/18/26.md

331 B

A ganina irin gudun na gaban nan ya yi kama da gudun Ahima'az ɗan Zadok

Mai tsaron ya kwatanta yadda mutumin ya gudu da yadda Ahima'az yake gudu don a nuna cewa watakila shi ne. AT: "Ina jin mutumin da ke gudu a gaba shi ne Ahima'az ɗan Zadok, saboda yana gudu kamar Ahima'az" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)