ha_tn/2sa/18/19.md

451 B

'Bari in gudu yanzu in kai wa sarki labari mai daɗi

A nan Ahima'az ya yi maganar gudu don ya je ya gaya wa sarki kyakkyawan labari kamar bisharar abu ne da yake ɗauka. AT: "ku gudu ku gaya wa sarki labari mai daɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hannun abokan gabarsa

Anan "hannu" yana nufin sarrafawa. AT: "ikon makiyansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mai ɗaukar labari

"wanda ya bada labari"