ha_tn/2sa/18/18.md

546 B

Kwarin Sarki

Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

da zai ɗauki suna na wanda za a tuna da ni

Absalom yayi amfani da kalmar "sunana" don yana nufin kansa da danginsa. AT: "don ci gaba da suna na, wanda mutane zasu tuna ni da ita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ana kiran sunansa Surar Absalom har wa yau

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "don haka mutane suka kira shi Surar Absalom daga wannan ranar zuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)