731 B
731 B
Yowab ya busa ƙaho, rundunar yaƙi suka dawo daga runtumar Isra'ilawa, gama Yowab ya rinjayi mutane
Wannan ya bayyana abin da Yowab ya umarta ta busa ƙaho. AT: "Sai Yowab ya busa ƙaho don kiran sojoji, kuma sojojin suka komo daga bin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
suka bizne jikinsa cikin ƙarƙashin babban tarin duwatsu
Bayan sun sanya gawarsa a cikin ramin sai suka rufe shi da tarin duwatsu. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "sun lullube gawarsa da tarin tarin duwatsu" (Duba: explicit)
sa'an nan dukkan Isra'ila suka gudu
Anan “duka Isra’ila” na nufin sojojin Isra’ila. AT: "yayin da duk sojojin Isra'ila suka gudu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)