313 B
313 B
Ba zan jira ka ba
Yowab yana nufin kada ya ci gaba da magana da mutumin. AT: "Ba zan sake ɓata lokacin magana da ku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
zuciyar Absalom
Anan zuciyar Absalom tana nufin kirjinsa ko na sama. AT: "kirji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)