ha_tn/2sa/18/12.md

684 B

duk da haka bazan miƙa hannuna gãba da ɗan sarki ba

Kalmomin "mika hannuna" na nufin kai hari. AT: "da ba za a auka wa ɗan sarki ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kada kowa ya taɓa saurayin nan Abasalom

Anan "shafar" yana nufin "cutarwa." AT: "Babu wanda ya isa ya cutar da shi" ko "Kada ku cutar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kuma babu abin da ke ɓoye a wurin sarki

Anan mutumin yayi magana game da yadda sarki ya san kusan duk abin da ke faruwa kamar dai komai abu ne na zahiri ya san wurin. AT: "babu abin da sarki bai sani ba" ko "sarki yana jin labarin duk abin da ya faru" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)