ha_tn/2sa/18/09.md

826 B

Absalom ya gamu da waɗansu sojojin Dauda

Wannan lamari ne da ya faru yayin yakin. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "Yayin yakin, Absalom ya gamu da wasu daga sojojin Dawuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

itacen kuwa ya kama kansa cikin rassan

Absalom yana da dogon gashi wanda ya kamu a rassan itacen. AT: "an kama gashinsa a rassan itacen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

reto tsakanin sama da ƙasa

"a cikin iska"

Donme ba ka buge shi a ƙasa ba?

Wannan tambaya ta magana tana nufin ya kamata ya kashe shi. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. Maganar "bugi ƙasa" na nufin kisa. AT: "Ya kamata ku buge shi ƙasa!" ko "Ya kamata ku kashe shi nan da nan!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])