ha_tn/2sa/18/06.md

957 B

fita zuwa cikin filin karkara garin suyi yaƙi da Isra'ila

Wannan yana nufin cewa sun fita sun yi yaƙi da su a yaƙi. AT: "ya fita zuwa karkara ya yi yaƙi da Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Rundunar yaƙin Isra'ila sun sha kãshi a wurin a hannun sojojin Dauda

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "A can sojojin Dauda suka ci sojojin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yi kisa mai yawa

taron da aka kashe mutane da yawa ta hanyar zalunci

mazajen da kurmi ya cinye suka fi waɗanda suka mutu ta kaifin takobi

Anan "gandun daji" an bayyana shi kamar yana da rai kuma zai iya aiki. "Takobi" yana nufin sojojin Dauda waɗanda suka yi yaƙi da takuba. AT: "abubuwa masu haɗari a cikin gandun daji sun kashe mutanen da suka fi sojojin Dauda waɗanda aka kashe da takubansu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])