298 B
298 B
Shobi ... Nahash ... Maki ... Amiyel ... Barzillai
Waɗannan sunayen maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
tabarmin kwanciya da barguna
Tabarmin wani abu ne mai laushi da za'a kwana akansa, kuma bargo mayafin mayafi ne.
da ƙishi
cikin bukatar ruwa ko wani abin sha