ha_tn/2sa/17/21.md

932 B

ku haye ruwa da sauri

A nan “ruwan” yana nufin Kogin Yodan. AT: "haye da sauri kan kogin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda Ahitofel ya bada irin wannan shawarar game da ku

Karin magana "irin wannan da irin wannan" ana amfani da shi a wurin bayanan da mai karatu ya riga ya sani. Anan ana nufin abin da Ahitofel ya shawarci Absalom ya fara a cikin 2 Samaila 17: 1. Ana iya bayyana wannan bayanin a sarari. AT: "ya ba da shawara cewa Absalom ya tura shi tare da sojoji don su kawo muku hari yanzu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Kafin wayewar hasken safiya babu ko ɗaya daga cikin su da ya kasa hayewa Yodan

Ana amfani da wannan jumlar mara kyau don jaddada cewa duk sun haye kogin. Ana iya bayyana shi a cikin tsari mai kyau. AT: "Da gari ya waye kowannensu ya haye Kogin Yodan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)