ha_tn/2sa/17/17.md

664 B

Idan saƙo ya zo

Anan ana maganar "sakon" kamar yana zuwa musu, alhali da gaske mace ce ta zo sannan ta kawo saƙo. AT: "Lokacin da ta kawo musu saƙo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a wannan lokacin

"lokaci daya"

Sai Yonatan da Ahima'az suka fita

An nuna cewa sun gano cewa saurayin ya gaya wa Absalom game da zuwan su can. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "Yonatan da Ahima'az sun gano abin da saurayin ya yi, sai suka tafi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Bahurim

Wannan sunan karamin gari ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

inda suka sauka ciki

"sun saukar da kansu sun buya"