ha_tn/2sa/17/13.md

924 B

su kawo igiyoyi zuwa ga birnin nan kuma za mu jãshi zuwa cikin rafi

Wannan yana nufin cewa sojoji za su rurrushe ganuwar birni su ja gutsun su zuwa kogi. AT: "zai lalata garin kuma ya ja duwatsu zuwa ga kogi da igiyoyi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

har da ba za a tarar da ko ƙanƙanen dutse ɗaya a wurin ba

Wannan karin gishiri ne don bayyana yadda zasu rusa garin kwata-kwata. Ba zai share kowane ƙaramin dutse daga cikin birnin ba. AT: "har sai garin ya lalace gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

ya wajabta ƙin amincewa da shawara mai kyau ta Ahitofel

AT: "don mutanen Isra'ila su ƙi kyakkyawar shawarar Ahitofel" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

a kawo hallakarwa a kan Absalom

'Kawo' wani abu akan wani yana nufin haifar da hakan garesu. AT: "don haifar da bala'i ga Absalom" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)