ha_tn/2sa/17/08.md

1.4 KiB

kamar damisar da a ka ƙwace wa 'ya'yanta

Fushin sojoji a nan ana kwatanta su da na uwa mai kai wanda aka sauke da sasa. AT: "suna cikin fushi, kamar uwa mai ɗauke da ɗiyar da aka ƙwace sa" ko "suna da tsananin fushi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

mayaƙine

Wannan yana nufin cewa nasa ya yi yaƙe-yaƙe da yawa kuma ya san hanyoyin yaƙi sosai. AT: "ya yi yaƙe-yaƙe da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ko a wani wuri

Wannan wani wurin ne da zai iya ɓoyewa. AT: "ko a ɓoye a wani wuri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

aka kashe waɗansu mutanenka

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "lokacin da sojojinsa suka kashe wasu mutanenku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

An yi yanka tsakanin sojojin da ke bin Absalom

Kalmar "yanka" na nufin abin da ya faru inda aka kashe mutane da yawa ta hanyar zalunci. Ana iya bayyana wannan azaman kalma. AT: "An kashe yawancin sojoji da ke bin Absalom" ko "Sojojin abokan gaba sun kashe da yawa daga cikin sojojin da ke bin Absalom" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

waɗanda zukatansu suna kama da zuciyar zaki

A nan ana nufin sojoji ta hanyar "zukatansu." Hakanan, jaruntakar ƙarfin su idan aka kwatanta da ta zaki. AT: "wadanda suka yi jarumtaka kamar zakuna" ko "wadanda suka yi jarumtaka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])