ha_tn/2sa/17/01.md

1.0 KiB

da ya yi raụni ya gaji

Waɗannan kalmomin ma'anar abu ɗaya ne asali kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa raunin Dauda. AT: "mai rauni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

ba shi mamaki da tsoro

Anan ana iya bayyana kalmar "tsoro" da sifa "ji tsoro." AT: "zai ba shi mamaki kuma ya ba shi tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

sarki kaɗai zan buge

Ana nuna cewa yana nufin kashe sarki. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "Zan kashe sarki kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

dawo da dukkan mutane

Wannan yana nufin duk mutanen da suke tare da Dauda. AT: "dawo da duk mutanen da suke tare da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kamar amaryar da ke zuwa wurin mijinta

Anan Ahitofel yayi maganar farin cikin mutane ta hanyar kwatanta shi da farin cikin amarya. AT: "kuma za su zo da farin ciki, kamar amarya tana farin ciki idan ta zo wurin mijinta" ko "kuma za su zo da farin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)