ha_tn/2sa/16/19.md

374 B

wanne mutum zan bautawa? Ba gaban ɗansa ya kamata in yi bautar ba?

Hushai yayi waɗannan tambayoyin ne don ya nanata cewa yana so ya bauta wa Absalom. Ana iya rubuta su azaman sanarwa. AT: "Ya kamata in bauta wa ɗan Dauda kawai, don haka zan yi aiki a gabansa." ko "Ya kamata in bauta maka, domin kai ɗan Dauda ne." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)