ha_tn/2sa/16/11.md

1.2 KiB

ɗana, wanda aka haifa daga cikin jikina

Dauda ya bayyana ɗan nasa wannan don ya jaddada kusancin da ke tsakanin uba da ɗansa. AT: "ɗana na kaina" ko "ɗana ƙaunataccena" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

yana so ya ɗauki raina.

Wannan hanya ce mai ladabi don koma wa kashe wani. AT: "yana so ya kashe ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Balle wannan mutumin Benyamin da ke marmarin ganin hallaka ta

David ya yi amfani da wannan tambayar don ya nuna cewa bai yi mamaki ba cewa mutumin yana so ya kashe shi. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "Tabbas wannan mutumin Benyamin yana son halakata!" ko "Ban yi mamakin wannan mutumin Benyamin yana son halakata ba kuma!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ku ƙyale shi kawai ku bar shi ya yi ta la'antarwa

A nan kalmar "bar shi kawai" na nufin hana shi daga abin da yake yi. AT: "Kada ku hana shi la'ana ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

irin gagarumin baƙincikin da ke kaina

Anan Dauda yayi magana game da wahala kamar dai dabba ce mai haɗari da mutumin Benyamin ya saukar masa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)