ha_tn/2sa/16/09.md

1005 B

Donme wannan mataccen karen zai la'anta shugabana sarki?

Abishai ya yi wannan tambayar ne don ya nuna fushinsa ga mutumin. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Wannan mataccen kare ba zai yi magana da sarki ta wannan hanyar ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

karen zai la'anta

A nan ana bayyana mutumin da cewa ba shi da daraja ta hanyar kwatanta shi da mataccen kare. AT: "wannan mutumin banza" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ina ruwana da ku, ku 'ya'yan Zeruya?

An yi wannan tambayar ta magana don gyara 'ya'yan Zeruya. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: "Ba na son sanin abin da kuke tunani!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wane ne zai ce masa, 'Donme kake la'antar sarki?

An faɗi wannan azaman tambaya don jaddada cewa amsar ita ce "babu kowa." Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "'Ba wanda zai iya tambayarsa 'Me ya sa kuke zagin sarki?'" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)