ha_tn/2sa/16/01.md

363 B

gurasa guda ɗari biyu ... curin kauɗar inabi ɗar ... da curin 'ya'yan itacen ɓaure ɗari

"Burodi guda 200" ... 100 gungu " ... 100 curin" (Duba: tranlsate_numbers)

curin kauɗar inabi ɗari, da curin 'ya'yan itacen ɓaure

Waɗannan jimlolin suna nufin zabibi ko ɓaure da aka matse tare.

da salkar ruwan inabi

"fatar giya mai cike da ruwan inabi"