ha_tn/2sa/15/35.md

588 B

Ba za ka tafi tare da Zadok da Abiyata firist tare da kai ba?

Dauda ya yi wannan tambaya don ya gaya wa Hushai cewa ba zai kasance shi kaɗai ba. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "Zadok da Abiyata firistoci za su kasance a wurin don su taimake ku." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Zai zama kuwa duk abin da ka ji a fadar sarki, dole ka faɗawa Zadok da Abiyata firistoci

Wannan magana ce gaba ɗaya. Yana nufin dukkan mahimman abubuwa da abubuwan fahimta da yake ji, ba kowace kalma ɗaya yake ji ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)