ha_tn/2sa/15/32.md

607 B

kai kan hanya

Ana amfani da kalmar "saman ko kan" a nan saboda Dauda ya hau kan tudu kuma yana saman tudu. AT: "a saman tudu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

inda a ke yiwa Allah sujada

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "inda mutane suka taɓa bautar Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta haka za ka ruɗar da shawarar Ahitofel domina

David yana ba da shawarar ga Hushai cewa ya ƙi duk abin da Ahitofel ya ba shi shawara. AT: "kuna iya yi min hidima ta hanyar adawa da shawarar Ahitofel" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)