ha_tn/2sa/15/27.md

723 B

Ahima'az

Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kai ba mai gani ba ne?

Ana amfani da wannan tambaya ta zance don tsawata wa Zadok kuma ana iya fassara shi azaman bayani. AT: "Za ku iya gano abin da ke faruwa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

sai magana ta zo daga gare ku

Wannan yana nufin shi aika saƙo zuwa ga sarki. AT: "har sai kun aiko manzo zuwa gare ni don ya sanar da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ka sanar da ni

A nan sarki ya nuna cewa zai karɓi saƙo wanda zai sanar da shi game da abin da ke faruwa a Yerusalem. AT: "don fada min abin da ke faruwa a Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)