ha_tn/2sa/15/21.md

833 B

Na rantse da ran Yahweh, da ran shugabana sarki kuma

Anan mai magana yayi alkawalin da gaske. Zai gwada gaskiyar da zai cika alkawarinsa da tabbaci cewa Yahweh da sarki suna da rai. AT: "Na yi alkawari da gaske cewa rayayyen Yahweh da sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ko ya kai ga rayuwa ko ga mutuwa

"koda za'a kashe ni ina mai goya maka baya"

Dukkan ƙasar kuwa ta yi kuka da babbar murya

Da yawa mutane daga cikin Isra'ilawa suka yi kuka da ƙarfi lokacin da suka ga sarki yana tafiya. Anan an gamsu wannan da cewa duk ƙasar tayi kuka. AT: "Duk mutanen da ke kan hanyar sun yi kuka" ko "Da yawa daga cikin mutanen sun yi kuka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Kwarin Kidron

Wannan sunan wani wuri ne kusa da Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)