ha_tn/2sa/15/16.md

578 B

domin su kula da fãda

Anan kalmar "kiyaye" na nufin kulawa. AT: "don kula da gidan sarauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a gida na ƙarshe

Wannan yana nufin gidan karshe da zasu zo yayin barin garin. AT: "a gidan karshe yayin da suke barin garin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Keretawa ... Feletawa ... Gittiyawa

Waɗannan sunayen mutanen da kungiyoyin ne. Fassara sunayen kamar yadda zaka yi a cikin 2 Sama'ila 8:18 da 2 Samaila 6:10.

mutum ɗari shida

"Mazaje 600" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)