ha_tn/2sa/15/13.md

968 B
Raw Permalink Blame History

Zukatan mutanen Isra'ila sun koma wajen Absalom

Anan an ambaci mutanen ta “zukatansu” don jaddada amincinsu ga Absalom. AT: "Mutanen Isra'ila suna da aminci ga" ko "Mutanen Isra'ila suna bin bayan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

escape from Absalom ... kada ya same mu da sauri ... ya kawo

Anan Dauda yayi magana game da Absalom da mutanen da suke tare da shi da kansa "Absalom" saboda mutanen suna bin ikon Absalom. AT: "kuɓuta daga Absalom da mutanensa ... tare da mutanensa za su hanzarta ... kuma za su kawo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ya kawo bala'i a kanmu ya bugi birnin da kaifin takobi

"Birni" sunan birni ne wanda yake nufin mutanen da ke cikin birnin. “Bakin takobi” wani maganin sirri ne wanda ke nufin takubban Israilawa kuma ya nanata cewa sun kashe mutanen a yaƙi. AT: "zai afkawa mutanen garinmu kuma ya kashe su da takubbansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)