ha_tn/2sa/15/11.md

425 B

waɗanda aka gayyata

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "wanda ya gayyata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sun tafi cikin rashin sanin su

"tafi babu laifi"

ya aika a kirawo Ahitofel

Wannan yana nufin cewa ya aika da saƙo don ya je wurin Ahitofel ya dawo da shi wurinsa. AT: "ya aika da manzo don ya je ya samo Ahithophel wanda yake" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)