ha_tn/2sa/15/07.md

311 B

bayan shekaru huɗu sai Absalom

Wannan yana nufin shekaru hudu bayan ya koma Yerusalem. AT: "shekaru huɗu bayan Absalom ya koma Yerusalem, ya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

in tafi in cika wa'adin da na yiwa Yahweh cikin Hebron

"zuwa Hebron can can cika wa'adin da na yi wa Yahweh"