ha_tn/2sa/15/05.md

614 B

ya kan miƙa hannunsa ya kama shi ya yi masa sumba

Wannan aikin gaisuwa ce ta abokantaka. AT: "ku gaishe shi a matsayin aboki ta hanyar rungumar shi da sumbanta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Da haka Absalom ya sace zukatan mutanen Isra'ila

Wannan jumla yana nufin Absalom ya shawo kan mutanen su zama masu aminci a gare shi maimakon na Dauda. Anan marubucin yayi maganar yadda mutane suka zama masu biyayya ga Absalom da cewa ya sata zukatansu. AT: "Ta wannan hanyar, Absalom ya shawo kan mutanen Isra'ila da su yi masa aminci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)