ha_tn/2sa/15/03.md

711 B

Sai Absalom ya ce masa

An nuna cewa mutumin ya faɗi batunsa ga Absalom. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "Absalom zai tambaye shi menene matsalar sa, sannan mutumin zai bayyana wa Absalom dalilin da ya sa ya nemi adalci. Daga nan Absalom zai ce masa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da kyau da kuma gaskiya

Waɗannan kalmomin suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don jaddada cewa shari'arsa mai kyau ce. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

da zai ji maganarka ba

"Ji" shari'a na nufin saurarenta da yanke hukunci game da ita. AT: "don yanke hukunci game da shari'arku" ko "don kula da shari'arku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)