ha_tn/2sa/15/01.md

371 B

Ana nan

Ana amfani da wannan jumlar don gabatar da taron na gaba a layin labarin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

tare da mutane hamsin masu gudu a gabansa

Waɗannan mutane za su yi gudu a gaban karusai don girmama Absalom. AT: "tare da maza hamsin don gudu a gabansa don girmama shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)