445 B
445 B
sai ya sunkuyar da fuskarsa har ƙasa a gaban sarki
Absalom yana girmama sarki. AT: "sunkuyar da kai ƙasa don girmama sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
sarki kuwa ya sumbaci Absalom
Wannan yana nuna cewa sarki ya gafarta kuma ya mayar da Absalom. Cikakkiyar ma’anar wannan ana iya bayyana ta a sarari. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])