ha_tn/2sa/14/28.md

707 B
Raw Permalink Blame History

fuskar sarki

Anan “fuskar sarki” tana nufin sarki da kansa. AT: "sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Absalom ya aika a kira Yowab

Anan "kalma" ishara ce ta "saƙo." Wannan yana nufin cewa ya aika da saƙo wurin Yowab tare da roƙo. AT: "Absalom ya aika da saƙo ga Yowab yana tambayarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin ya aike shi wurin sarki

An nuna cewa Absalom yana son Yowab ya zo wurinsa don ya gan shi kuma ya yi roƙo a gare shi don a ba shi damar zuwa ganin sarki. Cikakkiyar maanar wannan ana iya bayyana ta a sarari. AT: "ya zo gare shi kuma ya yi masa roƙo domin ya ga sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)