ha_tn/2sa/14/15.md

493 B
Raw Permalink Blame History

saboda mutane sun sa na ji tsoro

Ana iya samar da bayanan da aka fahimta. AT: "saboda mutane sun tsoratar da ni cewa na zo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

gama kamar yadda mala'ikan Allah ya ke, haka shugabana sarki ya ke wajen faɗin abu mai kyau daga mugunta

Anan an kwatanta Dauda, sarki, da “malaikan Allah.” AT: "don sarki kamar mala'ikan Allah ne domin dukansu sun san yadda ake faɗi alheri da mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)