ha_tn/2sa/14/12.md

1.1 KiB

Donme ka kutta wannan maƙida gãba da mutanen Allah?

Matar ta yi wannan tambayar don ta tsawata wa Dawuda game da yadda ya bi da Absalom. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: "Abin da kuka faɗa yanzu ya tabbatar da cewa ba ku yi kuskure ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

sarki ya zama kamar wani mai laifi

Matar tana kwatanta sarki da wanda yake da laifi don nuna cewa yana da laifi ba tare da faɗi kai tsaye ba. AT: "sarki ya bayyana kansa mai laifi"

korarren ɗansa

"dansa wanda ya koreshi"

Gama dukkan mu dole mu mutu, kuma muna kama da ruwan da aka zubar a ƙasa

Anan matar tayi maganar mutum yana mutuwa kamar ruwa ne ake zubewa a kasa. AT: "Dukanmu dole ne mu mutu, kuma bayan mun mutu ba za a sake dawo da mu da rai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Allah ba zai ɗauki rai ba; maimakon haka, ya kan nemi hanya domin waɗanda aka kora su dawo

Matar tana nuna cewa ya kamata Dauda ya dawo da ɗansa kansa. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "Allah ya dawo da wani wanda ya kora kuma ya kamata ku yi ma ɗanku haka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)