ha_tn/2sa/14/01.md

607 B

Yanzu

Ana amfani da wannan kalmar a nan don alamar hutu a cikin babban layin labari. Anan marubucin ya faɗi game da sabon mutum a cikin labarin.

Zeruya

Duba yadda zaka fassara sunan wannan mutumin a cikin 2 Samaila 2:13

aika da kalmar saƙo a Tekowa yasa a kawo masa mace mai hikima

Wannan yana nufin Yowab ya aika da saƙo wurin Tekowa ya sa ya komo da wata mata a wurinsa. Ana iya rubuta wannan ta hanyar aiki. AT: "ya aika wani da sako zuwa ga Tekowa kuma ya sa ya dawo da mace mai hikima" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])