ha_tn/2sa/13/27.md

688 B

Absalom ya matsa wa Dauda

Anan marubucin yayi magana game da Absalom yana roƙon Dauda ya bar Amnon ya zo kamar yana matsa masa lamba ne. AT: "Absalom ya roƙi Dauda don Amnon ya zo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ba nine na dokace ku ba?

Absalom ya yi wannan tambaya ce don ya nanata cewa za a zarge shi da kashe Amnon saboda yana ba su umarni. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "Na umarce ku da yin haka." ko "Ni zan kasance da laifin kisan shi saboda na umurce ku da yin haka." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

kowanne mutum

Wannan yana nufin 'ya'yan sarki waɗanda suka bar bikin.