ha_tn/2sa/13/25.md

261 B

In ba haka ba, idan ka yarda bari ɗan'uwana Amnon ya je tare da mu

Babban ɗan na iya wakiltar mahaifinsa sau da yawa a cikin al'adun Isra'ilawa. Amnon shi ne ɗan farin Dauda.

Donme Amnon zai je tare da ku?

Dauda ya sani Amnon ba abokin Absalom ba ne.