ha_tn/2sa/13/23.md

433 B

Ya zama fa bayan shekara biyu cur

Wannan yana bayanin cewa shekaru biyu duka sun shude kuma suna gabatar da taron na gaba a layin labarin. Jumlar “cikakkun shekaru” na nufin cewa sun cika shekaru. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

da masu sausayar tumaki

Waɗannan mutane ne da suke yanke ulu daga tunkiya.

Baal Hazor

Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)