ha_tn/2sa/13/18.md

360 B

Tama ta baɗa toka a kanta ta keta taguwarta. Ta ɗibiya hannayenta a kanta

Waɗannan ayyukan makoki ne da baƙin ciki a cikin al'adun Isra'ilawa. AT: "sanya toka a kanta kuma ta yayyaga rigarta don nuna cewa tana baƙin ciki sosai. Sa'an nan don nuna ɓacin ranta, sai ta ɗora hannayenta bisa kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)