ha_tn/2sa/13/15.md

446 B

Wannan babbar muguntar sallamata in tafi ta fi muni da abin da ka yi mani

Ana iya bayyana kalmar "wannan babbar mugunta" azaman aiki. AT: "Zai zama ummunan abu ne ya sa na tafi! Zai zama mafi muni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ka kulle ƙofar a bayanta

Wannan yana nufin kulle ƙofar don kar ta sami damar sake dawowa. AT: "kulle ƙofar don kar ta sake dawowa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)