364 B
364 B
domin in ci daga hannunki
Wannan ita ce buƙata don Tama ta ba shi abincin da kansa. AT: "kuma ku bauta min" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
A'a, ɗan'uwana, kada ka matsa mani
Tana nufin yin lalata da shi. AT: "kar ku tilasta min in yi lalata da ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
wannan abin kunya
abun kunya sosai