ha_tn/2sa/13/07.md

465 B

Sai Dauda ya aika saƙo

Wannan yana nufin cewa ya aika ɗan saƙo don ya yi magana da Tama. AT: "Dauda ya aika manzo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a idonsa

Wannan yana nufin Tama ta yi burodi a gabansa. AT: "a gabansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Sai kowanne ɗayan su ya fita daga gare shi

"Fita daga wurin wani" na nufin barin su. AT: "Don haka kowa ya bar shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)