ha_tn/2sa/13/05.md

539 B

bari ta girka shi a gaba na, domin in gan shi in kuma ci shi daga hannunta

Wannan wataƙila buƙata ce don ta ba shi abinci da kansa. AT: "kila baya son ta saka abincin a bakin sa ...a sanya ta ta yi min hidima da kaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

saboda rashin lafiyata

Abincin ba don rashin lafiyarsa ba ne, a'a ma domin shi ne, saboda ba shi da lafiya. Jumlar "a gabana" buƙata ce ga Tama ta shirya abincin a gabansa. AT: "a gabana saboda ba ni da lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)