ha_tn/2sa/13/03.md

547 B

Yehonadab ... Shimeya

Waɗannan sunayen maza ne. Shimeya ɗan'uwan Dauda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

mai hila

mai dabara ko yaudara

Ba za ka gaya mani ba?

Wannan tambaya ta buƙata ce don Yehonadab ya gaya masa dalilin da ya sa yake baƙin ciki. Ana iya rubuta shi azaman bayani. AT: "Shin ba za ku gaya mani dalilin da ya sa kuka baƙin ciki ba?" ko "Ina roƙon ka, faɗa mini abin da ya sa kuka baƙin ciki." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])