ha_tn/2sa/13/01.md

592 B

Ya zama fa bayan wannan

"Hakan ya faru ne bayan wannan." Ana amfani da wannan jumlar don gabatar da sabon abu zuwa layin labarin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)

rabin 'yar'uwar

Amnon da Tama mahaifinsu ɗaya amma ba uwa ɗaya suke ba.

cikakken 'yar'uwar

Absalom da Tama mahaifinsu ɗaya da mahaifiyarsu.

Amnon ya jarabtu har ya kama ciwo saboda 'yar 'uwarsa Tama

Amnon ya yi takaici saboda yana son ya kwana da Tama ƙanwarsa. AT: "Amnon ya yi takaici saboda sha'awar 'yar uwarsa Tamar har ya ji ciwo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)