ha_tn/2sa/12/29.md

476 B

akwai wani dutse mai daraja a cikinsa

dutse mai daraja irin su lu'u-lu'u, yaƙutu, shuɗin safiya, emerald, ko opal

Aka ɗora wannan kambi a kan Dauda

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Sun sanya kambin a kan kan Dauda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya fito

Anan marubucin yayi magana ne game da Dauda lokacin da yake magana da gaske game da sojojin Dauda. AT: "sun fito da ita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)