ha_tn/2sa/12/26.md

442 B

Sai Yowab ya aiki manzanni ga Dauda ya ce

"Yowab kuwa ya aiki manzanni wurin Dauda su ce masa."

na kuma kama mashigar ruwan birnin

"Auke" wuri ko alama yana nufin karɓar iko da shi. AT: "sun karɓi ikon samar da ruwan garin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za a kira shi da sunana

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "mutane za su sanya masa suna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)