608 B
608 B
ya shiga wurinta, ya kwana da ita
Dukansu kalmomin "sun shiga wurinta" da kuma kalmar "kwanciya da ita" suna nufin Dauda yana yin lalata da Batsheba kuma yana nanata abin da suka yi. AT: "ya yi lalata da ita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)
aika da saƙo ta hannun annabi Natan
Anan “kalma” tana nufin saƙon da Yahweh ya gaya wa Natan ya gaya wa Dauda. AT: "ya aika Nathan ya gaya masa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Yedidiya
Wannan wani suna ne na ɗan Dauda, Suleman, wanda Yahweh ya zaɓa masa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)