ha_tn/2sa/12/16.md

520 B

domin su tashe shi daga ƙasa

"kuma ya bukace shi da ya tashi daga bene

bai saurari muryar mu ba

Ana kiran bayin anan da muryoyinsu don jaddada cewa suna magana. AT "bai saurare mu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Me zai yiwa kansa idan muka ce masa yaron ya mutu?!

Bayin suna yin wannan tambaya don nuna tsoronsu. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: "Muna tsoron kada ya cutar da kansa idan muka gaya masa cewa yaron ya mutu!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)