792 B
792 B
daga hannun Saul
Anan kalmar "hannu" tana nufin iko. AT: "daga ikon Saul" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
da matan ubangidanka a hannnuwanka
Anan Yahweh ya bayyana Dauda yana da matan ubangidansa kamar matansa, da cewa suna "a hannunsa." AT: "matan maigidanku a matsayin na ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Na kuma ba ka gidan Isra'ila da Yahuda
Anan Yahweh yayi magana game da yadda ya ba Dauda ikonsa a matsayin sarki a kan Isra'ila da Yahuda kamar dai ya ba shi gidajen Isra'ila da na Yahuda a matsayin kyauta. Maganar "gidan" na nufin "mutanen." AT: "Na kuma ba ku iko a matsayin sarki a kan Isra'ila da Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Idan dã waɗannan sun yi ƙanƙanta
"da ban baku abin da ya isa ba"