ha_tn/2sa/12/01.md

227 B

'yar ƙaramar tunkiya

ɗan rago

iya take a gunsa

Wannan yana nufin kusancin wannan mutumin da karamin ragonsa. AT: "ya ƙaunace shi kamar ɗaya daga cikin 'ya'yansa mata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)